Kannywood

Bidiyo : Cikakken Bidiyon Chashewar Hamisu Breaker wajen Dinner Turad da Hanan Buhari

Advertisment

Wannan shine cikakken bidiyo na Chashewar hamisu Breaker a wajen Dinner Muhammad turad da hanan buhari.
Wanda ankayi shagalin cikin wannan sati , wanda anga yadda dai an kayi ruwan nairori.
Ga bidiyon nan kasa.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment






Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button