Hausa Musics
MUSIC : Nura M Inuwa – Gamji Ubansu Arfat
Advertisment
Nura m inuwa ya fitar da sabuwa waka a ranar Assabar ranar sallah babba.
Nura m inuwa ya fitar da sabuwa waka mai suna “Gamji ubansu Arfat” wanda babban mutum ne da yayiwa kirari.
Sani hamisu mutum ne da yake da kokari da himma sosai a wajen alummarsa kamar yadda zakuji a cikin wannan wakar…
Kuyi amfani da alamar download mp3 wajen saukar da waka Sa’a nan zaku iya sauraren wakar.
Advertisment