Hausa Musics
[MUSIC] Auta Mg Boy – Mai Farin Jini
Advertisment
Ina ma’abota sauraren wakokin Auta Mg Boy mai wakokin soyayya a yau munzo muku da sabuwa wakarsa mai suna ‘Mai farin Jini’.
Wakar Auta Mg Boy yayi wakar ne ga Masoya wanda anyi baitocin soyaya sosai a cikinta.
Auta Mg Boy mawaki ne wanda ya fice a wajen wakokin soyayya da iya kalamai masu nishadi.
Wannan wakar anyi tace ne domin amana a soyayya a tsakanin masoya.
Kuyi amfani da alamar download mp3 da ke kasa domin saukar da wannan waka.