Hausa Musics
MUSIC: Abdul D One – Ba zan iya Rabo da ke ba
Abdul D One ya saki wata sabuwar wakarsa mai taken suna “Bazan iya Rabo Da ke ba“. Gaskiya zanso ace masoya wannan mawaki wadanda suke da iyalina yakamata ace sun saurari wannan waka saboda ta bada ma’ana matuka.
Sanadinki waka ce ta masoya wanda zakuji yadda fasihin mawakin yayi baitoci sosai masu gamsarwa.
Abdul D One mawaki ne da yayi fice a wajen wakokin soyayya.
Zaka iya sauraran wannan waka kuma saukarwa a wayoyinku.