Hausa Musics
MUSIC: Umar Mb – Na Ladidi
Mawaki umar Mb matashin mawaki ya fitar da sabuwa wakarsa mai suna ‘Na Ladidi’
Hoto waka ce da Umar mb yayi wanda zakuji irin yadda yayi kalamai masu armashi a cikinsa.
Umar Mb mawaki ne wanda bai neman dogon bayyani a wajenku domin kuwa yayi suna sosai a fagen wakokin soyayya.


