Hausa Musics

[MUSIC] Nura M Inuwa – Suffar Masoyi [Ni Da ku Album 2021]

Advertisment

Shahararren mawakin soyayyar nan wanda tauraronsa ya dade yana haskawa wato Nura M Inuwa ya saki sabuwar wakarshi mai suna “Suffar Masoyi”.
Wannan waka mai suna “Suffar Masoyi” na daya daga cikin wakokin sabon Album dinshi daya saki mai suna “Ni Da Ku”.
Saurari wannan waka daga kasa ko kuma ka danna Download mp3 domin sauke ta a cikin wayarka

DOWNLOAD MP3

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button