Addini
Bidiyo : Ba inda Allah ya ce a so Annabi a Alkur’ani Daliban Abduljabar Sun tado da Furucin Sheikh Ja’afar
Advertisment
Sanin kowane yadda dadaddiyar adawa take tsakanin Abduljabar da sheikh jaafar lokacin da yana raye lokacin babu kafafen sada zumunta da yawaitar wayoyin suke wannan kalubalantar junansu a yau daliban Abduljabar din sunyi wani wani abu da hausawa ke kira bita da kulli dukar kabarin kishinya inda sunka binciko wani tsohon bidiyon Sheikh jaafar Mahmoud kano da yake fashin baki akan wani kalami nasa da sunka kalubalance shi da shi a lokacin cewa da yayi babu aya alkur’ani da tace a so Annabi.
Ga bidiyon nan kasa ku saurara kuji da kunnenku.



