Politics Musics
MUSIC: Adam A Zango – Ku Fito Mu Zabi Baba (wakar Baba buhari)
Advertisment
Assalamu alaikum warahamatullah abokaina a yau nazo muku da sabuwa wakar apc wanda jarumi kuma mawaki adam a zango yayiwa Baba buhari wanda yayi wa take ” Ku Fito Mu zabi Baba”
Wanda a cikin wannan waka yayi kira ga mutanen najeriya da su zabi apc da kuma zaben baba buhari a matsayin shugaban kasa a karo na biyu
A cikin wannan waka tashi ya kira akan irin al’amuran da shugaban kasa buhari ya samar da kuma sake gyaran Nigeria
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com