Politics Musics

Audio :- Waka mai zuwa:- Sabuwa Waka Rarara Kafisu Gaskiya Baba

Advertisment

                                              ©Pressloaded.com


Assalamu Alaikum Ya Ku ‘Yan Kuwa Masoyan Shahararen Mawakin Nan Na Siyasa Mawakin Da Allah Ya Daukakashi Ya Bashi Tarin Baiwa Da Ilimi Da Jama’a,
Wannan Ba Kowa Bane Face Naku Mai Kaunar Ku Mai Kishin Kasarku Mai Yin Kira Da Fadakarwa Ga Manyan Kasarmu. Wato “Alh Dauda Adamu Kahutu Rarara”.
Yane Muku Albishi Da Bushara Kana Da Farin Ciki Fitar Da Sabuwar Wakarsa Mai Suna (Kafisu Gaskiya Baba) Wadda Za’a Saki Aranar Da “Gen/president Muhammad Buhari” Zai Zo Kano A Wajen Taron Buda Sababin Ayukan Da Governor Umar Abdullahi Ganduje” Yayi a Jahar Kano.
Za’ayi Wannan Taro Ne A Ranar 27-11-2017 A Jahar Kano Haka Kuma Za’a Saki Wannan Waka A Wannan Ranar. Fatan Mu Allah Ya Bada Ikon Halarta Ameen Summah Ameen
Sanarwa Daga Bakin:- “Yahaya Madawaki Wazirin Rara”

Ku kasance da hausaloaded.com zaka kawo muku cikakkiyar wannan waka in sha Allah. 
Domin downloading sai ku latsa wannan blue addireshi da ke  kasa. 

Ayi sauraro lafiya

Download Audio Now

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button