Hausa Musics
MUSIC : Hamisu Breaker ~ Amaryar Karni
Hamisu Breaker mai jarumar mata mai shimfidar fuska ya sake zo muku da sabuwa wakarsa mai suna Amaryar karni.
Wanda zakuji kalamai sosai a cikin wannan waka daman kunsan mawakin yayi fice sosai a wajen wakokin soyayya.
DOWNLOAD MP3