Kannywood
Bidiyon Rakashewar ummi rahab da Iyayenta wajen bikinta
Advertisment
Idan baku manta ba zuwan ta aikin Umrah mun kawo munu rahoton yadda ta hadu da mahaiyar ta da mahaifinta wanda taji dadi sosai kuma tayi kukan daɗi
Ashe Mahaifan Ummi Rahab Sun Sami Damar Halartar Bikin Diyar Tasu, Inda Suzo Daga Kasar Saudiyya, Mahaifinta Da Mahaifiyarta Sun Cashe Da Diyar Tasu A Wajen Dinner Bikin Na Lilin Baba Da Ummi Rahab.
.
Da Yawan Mutane Basu San Cewa Iyayen Ummi Rahab Din Sun Bayyana A Bikin Nata Ba. Sai Dai Mun Sami Damar Kawo Muku Bidiyon Nata Tare Da Mahaifinta Suna Cashewa A Wajen Dinner Bikin Nata.
Muna Fata Allah Yasama Auren Nasu AlbarKa. Ya Kiyayesu Da Sharrin Mahassada. Amin.
Advertisment