Kannywood

Abinda yasa ankayiwa murja kunya dukan tsiya – cewar babiana yar titkok

Advertisment

A shekaranjiya ne anka wani gari da ganin hoton fitacciyar jaruma yar Tiktok murja Ibrahim kunya an mata duka har da rauni sosai jini a fuskantar ta.

Abun ya baiwa mutane mamaki wannan wane irin mutane ne sunkayi sele murja kunya wannan rashin daraja, abun ya baiwa mutane mamaki kowa yana so yaji dalilin yi mata wannan aika-aikar.

To yanzu majiyarmu ta samu wani faifan bidiyo wanda wata jarumar tiktok Hafsat waziri wadda anka fi sani da babiana ta bayyani dalla dalla ga abinda take cewa..

Abinda yasa ankayiwa murja kunya dukan tsiya - cewar babiana yar titkok
Abinda yasa ankayiwa murja kunya dukan tsiya – cewar babiana yar titkok Hoto/Instagram/tiktok

“Innalillahi wa’innah alaihi Raju’un to abin naka in na shiriya ne Allah ya shiryeka idan kuma abin naka bana shiriya bane Allah ya tsine maka albarka tunda haka kaso.yanzu fisabilillahi ina kai ina murja, nayi muku iyaka kai da ita ka fita sabgarta tunda tace bata iya sana’ar sayar da fata da ganta, shine abin bai isheka sai da ka tura yan iska ankayi mata naushin munana suka fisge mata gira kwaya daya.

Advertisment

Ni wallahi kiran sunanka ba abu ne da nake tsoro ba, wallahi idan banzo na tuna maka asiriba jahimu ta chi ni.

Babiana ta kara da cewa mu yan Masana’atar titkok zamu bayyana sunanka muyi maka tirere bazamu lamunci haka ba. Abu ukku muke so mukawo a cikin titkok din nan.

1. Mukawo “sanity” tsafta kenan.

2. Mu rika kwatowa mata ‘yancin su da maza

3. mu rika zama da mutane murinka jin matsalolinsu muna biya musu.

Bazai yiyu a taba dan midiya mu ace kada muyi magana ba, sai munyi magana koda kashe mu za’a yi.

Babiana tayi kira ga ilahirin jama’ar titkok da su fito muje kwatowa murja ‘yancinta”.inji babiana.

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button