Kannywood

Bidiyon Hadiza Gabon a kotu yadda ta kasance

Advertisment

Bidiyon Jaruma Hadiza Gabon Ta Bayyana A Kotu Da Lauyoyi Kan Zargin Damfata Da Tayiwa Wani Bawan Allah. Shidai Wannan Bawan Allah Ya Bayyana Cewa Jarumar Taci Kudinsa Da Zummar Zata Aureshi. Inda Taci Kimanin Kudi Naira Dubu Dari Uku.

Daga Baya Kuma Jarumar Taki Aurensa. Hakan Ne Yasa Mutumin Ya Maka Hadiza Gabon A Kotu, Domin Ta Yaudaresa Da Cin Kudins Tare Da Masa Karya.

An Fara Sauraran Kara Akan Shari’ar Nasu. Inda Aka Nuna Jarumar A Kotu Tare Da Lauyoyi. Ga Bidiyonsu Anan Kamar Haka.

Wannan Shari’a abun kamar da wasa amma salon abun ya chanza duba da cewa har an fara zaman kotu ga cikakken bayyanin nan a cikin faifan bidiyo da tashar tsakar gida na ruwaito.

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button