Kannywood
Zamu Fara Dauka Shirin THE RETURNS OF GWASKA (The criminal or Super Hero) Inji Adam A Zango
Advertisment
The Returns of GWASKA wanannan kuma wani sabon shirin ne da za a fara short nan gaba kadan ga maganar Director film din Adam A Zango
“Zamu fara dauka shirin the retuns of Gwaska nan gaba kadan in sha Allah”. Daga shafinsa na facebook.
To ina fatan zakuyi maraba da wanannan film.ku kasance da www.hausaloaded.com
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com