Kannywood

Bidiyon Cashewar Cin Liyafa “Reception” Auren Lilin Baba Da Ummi Rahab

Advertisment

Reception Yanda Akayi Din Auren Ummi Rahab Da Lilin Baba, Bikin Lilin Baba Ko Pre Wedding Pictures Ba.ayi Ba. Sannan Ta Bangaransa Banda Kwallo Ba’abin Da Akayi. Sai Dai Kuma Ta Bangaren Amaryar Ce Kawai Akayi KAMU . Hakan Ne Yasa Mutane Da Yawa Sha’awar Auren Na Lilin Baba Da Ummi Rahab. Ganin Cewa An Takaita Bidi’a.

 

Bayan Da Aka Daura Aure, Sai A Dunguma Zuwa Wajen Reception Wato Inda Akaci Asha Mutane Su Gide Allah Tare Da Sama Auren Albarka. Bayan Nan Ne Kuma Ango Yasa Amaryarsa A Gaban Mota Daga Garin Kano Zuwa Garin Kaduna Inda Zai Zauna Da Ita.

Mun Kawo Muku Yadda Wajen Reception Din Ya Kasance. Inda Jaruman KannyWood Da Mawaka Zuwa Abokai Da Yan Uwan Amarya Dana Ango Su Cika Wajen Domin Diban Girka Da Sanyaya Maqosa. Ga Ada Bidiyon Nan Mun Kawo Muku.Via

Advertisment

 

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button