Kannywood
Trailer Film: Operation Zaki_ Series (Official trailer)
Wannan wani sabon shiri ne wanda adam a zango zai fara gabatarwa a tashar youtube channel dinsa mai suna ” adam a zango” zai fara kawo muku wannan shirin a lokaci bayan lokaci.
Wannan shiri dai shiri ne mai dogon zango wanda zai kama kawo muku kashi kashi a turance “episode” a channel dinsa.