Labarai

(Bidiyo) Amsar Tambayar miyasa Matan birni zaka ga mace masu kyau sun rasa mijin aure amma a kauye duk munin mace bata rasa mijin Aure?

Advertisment

Wata yar titkok mai suna balkisu tayi tambaya cewa wai miyasa zaka ga mace yar birni yarinya haddadiya amma tayi kwantai ta rasa mijin aure amma idan kaje kauye komai munni yarinya vata rasa mijin aure?.

Wata matashin malami mai suna Junaidu bala Abdullahi yana amfani da sunan abusalma39 a titok ya amsa wa balkisu da tambayar ta inda yake cewa.

Alhamdulillahi balkisu keyi tambya wanda za’a baki amsa wanda mu yan kauye munga wannan tambayar kuma mu ne zaku baki amsar ba yan birni ni ba.

Balkisu abinda yasa kiga yan ƙauye sunfi karancin kwaliya sun karancin wanka saboda kyaun so ba zai fito sosai ba ko sunfi karancin kyau saboda karancin gyara amma sunfi auruwa da wuri ga yarinya kaga yarinya bata fi shekara sha biyar lo sha shida ba amma har samari fada suke akanta sai kaji ana cewa baka ganin gidanku da gidansu dangi ne haka ana rigima akan aurenta.

Advertisment

Amma ke kina nan ga huda ga kaza ga kaza kin ƙi auruwa wato shiyasa abun yake daure miki kai ko?.to zo kiji a baki amsa madala da ke.

Abinda yasa kinka ga yan ƙauyen nan sunfi saurin auruwa saboda a kauye karuwan gida sunyi karanci yan mata a kauye karuwan gida sunyi karancin kinji dalili na farko.

Yan mata waɗannan da kike cewa yan ɗukunu marar kyau marasa kyau basu san hanyar HOTEL ba, basu san hanyar gurin rawa ba,suna da kunya basa iya fitowa ba hijabi.

Sa’a nan basu fito midiya ba sun wofantar da kansu basu talata kansu ba.

Sa’a nan dalilin da yasa yan matan kauye sunka fi saurin auruwa saboda idan dare yayi basa fito a Tiktok suna live video suna rungumar maza ,maza na rungumarsu ba wanda kuma ba mijinsu ba a’a su ‘ya’yan arziki ne ‘ya’yan mutunci ne ba fanɗararo ba, ba wadanda sunka fi karfin iyayensu.”

Ga bidiyon nan kaji irin yadda yayi wannan yarinya wankin babban barko fes.

 

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button