Hausa Musics

MUSIC : Sarkin waka – Baku Babu mu

 

Sarkin waka nazir m Ahmad fitaccen mawaki wanda wannan waka mai suna ” Bamu baku”.

Wanda wakar a yanzu nan take tashi wanda a yanzu nan ake cikin chakwakiya a masana’antar kannywood wasu masoyansa suke status wasu ke sanya a shafukan su.

Sarkin waka Nazir M Ahamd yayi kalamai sosai a cikin wannan wakar wanda akwai zambo da habaici.

Bamu baku waka ce da duk mai sauraren wakokin Nazir M Ahamd sun san za’a saki baitoci sosai.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

3 Comments

  1. Ina matukar alfari da ganin wannan website. Abu daga namu kuma dominmu. Thank you very much and God bless.

  2. Wannan waka ta BAMU BABU KU ba wakar naziru bace wakar Sarki Elmustie ce daga garin katsina, pls kuna tabbatar da abu kafin ku yayata wa al umma

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button