LabaraiOpportunity

Abubuwa da Ake Buƙata Wajen Cika wannan Tallafin Grant Na maƙudan kudi

Advertisment

Da farko ya kamata asan cewa saura kwanaki 4 a rufe.
SECTION ONE – BASIC INFORMATION
1. Cikakken suna
2. Lambar waya
3. Da sauran su

SECTION TWO – BUSINESS INFORMATION
1. Sunan business
2. Shin kayi register na business naka da CAC? Yes/no
3. Zabi category na business naka
4. Address na business
5. Matsayinka a wannan business din
6. Duk sauran asa No No No

SECTION THREE – EXECUTIVE SUMMARY
1. Business naka wane irin solution yake solving? Bayanan ka kada ya wuce kalmomi 70
2. Me kakeyi a wannan business din? Bayanan ka Kada ya wuce kalmomi 70
3. Ka rubutu nasarori 3 zuwa 5 wanda ka taba samu, ka alaqanta shi da business dinka, koko cigaba da ka samu. Kada ya wuce kalmomi 70
4. Su wanene target customers naka, da kuma size na business naka? Kada ya wuce kalmomi 40
5. Lissafa team members naka, sannan ka fadi aikin kowa a wannan business din, da kuma qualification na kowa.
6. Su wanene next target customers naka, sannan menene asali kake buqata a wannan business naka? Kada ya wuce kalmomi 70
( Duk inda akayi Magana akan adadin kalmomi, ba lallai sai yayi yawa ba, kawai cewa sukayi kada ya wuce 70)
Idan baka cika abu daya dai-dai anan ba, to automatic disqualification ne.

Daga nan zakayi submitting, sannan zai kaika wani shafi da zakayi uploading passport naka tare da bayananka a wannan shafi, kamar suna da Gmail da kuma ID na wannan application din sai kayi saving, ka tabbatar passport din bai wuce 1MB ba, idan ya wuce sai ka rage tun kafin ka fara application.

Kana uploading passport zai sake kaika wani shafi domin yin test, wannan test din mintuna 20 ne, tambayoyi 15, lokacinda kake amsa tambayoyi ba’a so ka rufe shafin dole sai ka gama, idan suka tabbatar zakayi cuwa cuwa zasu submitting automatic, koko bayan ka submitting, sai suyi disqualifying naka automatically. Saboda haka, kana shiga kayi test dinka ka fita.

Wannan application din ba automatic selection bane, zasu karbi application na mutane 3,000 ne sannan zasu tantance 300 wadanda sukayi komai daidai, sune wadanda za’a yiwa training. Daga karshe mutane 150 ne kacal zasu samu wannan grant din.

Kada kayi kasa a gwuiwa, indai kayi abinda akeso, to tabbas zaka iya kasancewa a cikin mutane 150 dinnan, amma dole sai ansha wahala saboda $5,000 ba wasa bane, yakai Miliyan 2 da wasu abubuwa.

Domin cikawa sai a shiga cofeiportal.com
Wanda bazai iya cikawa ba sai ya biya #1,000 a cika mishi.

Sannan akwai wasu grants dinma bayan wannan, na Federal Government da kuma Non Governmental Organization, amin magana a whatsapp.

Abu Abdirrahman Kaltungo @ Facebook
08068867717
26th May, 2022.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button