Kannywood

Zanyi Wuff Da Dr. Abdallah Gadon Kaya – Teema makamashi

Babbar Magana, Jaruma Teemah Makamashi Ta Bayyana Cewa Zatayi WUFF! Da, Dr. Abdallah Gabon Kaya, Ta Bayyana Hakan Ne A Wani Bidiyo. Inda Ta Wallafa A Shafin Sada Zumunta Na Titok.

Wannan Ire Iren Bidiyon Ba Sabon Abu Bane, Domin Kuwa Anyi Irin Wannan A Baya, Inda Wasu Mata Su Dinga Hada Hotunansu Dana Malamai Suna Wakesu Kan Zasu Auresu Duka A Shafin Tiktok Din.

Sai Dai Bayab Malaman Sunga Irin Wannan Abubuwan Yayi Yawane Su Fito Suyi Allah Wadai Da Dangantasu Da Irin Wadannan Mata. Ita Wannan Jarumar Ta Wallafa Bidiyon Ne Kwanan Nan. Sai Dai Zuwa Yanzun Ba.aji Ta Bakin Malam Ba.

Ga Bidiyon Kamar Haka.

https://youtu.be/K3cPC9z6MBo

Sources: Hausamini

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button