Kannywood

[sautin Murya] Ba da Nafsa nake magana ta ba- Sarkin waka yayi mi’ara koma baya

Advertisment

Bayan cece kuce da ake tsakanim jarumar masana’antar kannywood da fitacen mawaki sarkin waka nazir m Ahmad wanda kowa yane gani kamar da Nafisa Abdullahi take wanda ya sanya wasu suke ta maganganu da cewa saboda ta fita da cikin shirin sa ne na labarina.

Tashar tsakar gida ta fitar da sautin murya da sarkin waka nazir m Ahmad yana chat da abokinsa inda yake gaya masa gaskiya cewa.

Sarkin waka tun fari shi ba da nafisa Abdullahi yake ba ya shiga twitter ne kawai yaga wasu yan masana’atar Kannywood suna dora hotunan alamajirai suna magana shiyasa yayi magana saboda abun yayi masa matuƙa zafi.

Yana chat na WhatsApp ne da wani abokinsa mai suna umar yace taya mutanenmu zasu kama dauko kwangilar yahudawa suna zuwa suna yadawa ai hakan bai dace ba.

Advertisment

Ga cikakken sautin muryasa nan ku saurara kuji.

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button