Uncategorized

Hajiya Meenah M SadiQ tayiwa Prof Pantami Nasiha akan yayiwa buhari kamar yadda yayiwa Goodluck

Advertisment

Hajiya meenah m sadiq wata fitacciyar yar social media da ake rade radin masoyiyar prof Sheikh Ali isah Pantami tayi kira zuwa ga reshi da yayiwa Allah ya cire earpiece da ke kunnuwansa da suke hana sa ji yanzu domin ya taimakawa al’ummar ya isar da sako kamar yadda yayi a gwamnatin baya wato ta Goodluck inda ta wallafa a shafinsa na sada zumunta Meenah M SadeeQ

Allah sarki Pantameenah☹️ don Allah ka cire earpiece din kunnenka saboda kaji kokenmu mu talakawa akan rashin tsaro. Kamar yadda ka gayama mai malfa haka muke rokon arziki a gaya ma baba Buhari don muna alfahari dakai akan fadin gaskiya✌️”

Mutane suna ganin irin yadda prof Ali Isah Pantami yayi ta kuka bisa mimbari akan yadda yan ta’addan boko haram sunka addabi al’umma a gwamnatin Goodluck Jonathan amma yanzu kamar baya duniya.

Wasu na ganin ko da an bashi mukamin shiyasa ke a yanzu shiyasa bai iya cewa komai amma akwai hirar da na saurara inda yake cewa yana ganawa da shugaban kasa Muhammadu Buhari yana gayamasa halin da al’umma suke ciki na rashin tsaro har sakon karta kwana yana turawa masa.

Advertisment

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button