Labarai

Ta faru ta kare Malam Murtala Assada Ya fasa kwai mai warin gaske akan ta’addancin arewa

Advertisment

Malam Murtala assada sokoto yace ashe meeting gwamnonin Arewa sunkayi domin su ci zaben arewacin nijeriya wanda kuma gwamna ne da kansa ya fadi haka.Ta faru ta kare Malam Murtala Assada Ya fasa kwai mai warin gaske akan ta'addancin arewa
Malam Murtala Assada Sokoto ya kara sa dace wallahi idan kashe Shi za’ayi sai ya fadi sunansa shine gwamnan jahar zamfara shi da kansa yace sunyi meeting ne domin kawo matsalar tsaron arewancin Nijeriya domin suci zabe.
Kamar yadda malam ke nunawa kenan saboda yanzu ya dawo jam’iyar APC ne yake fadin haka amma a lokacin da yake jam’iyar PDP bai fadi haka ba saboda can ne sunkayi wannan meeting.
Yayi magananu sosai a cikin wannan sautn muryasa a cikin alamar faifan bidiyo da ke kasa saboda haka sai ku saurara.
https://youtu.be/xlc0_nCddko

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button