Kannywood

Bidiyo : zanga zangar Social Media Shirme ce a Fito akwai ayi ta lumana Martanin Adam a zango Ga Ali jita

A jiya mun kawo muku irin yadda ali jita ya ce yan Kannywood da yan arewa suma yankamata su fito suyi Zanga zanga kawai tunda suna yan kasa.

Wanda yayi bidiyo mai dauke da bayyani wanda duk zaku ga maganar dauke da martanin adam a Zango ya mayar masa.

Kalli ga bidiyon nan kasa.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button