Labarai

Wata Babbar Matsalar Da Take Tunkarar Musulmi A Yanar Gizo

Daga Datti Assalafiy

Assalamu Alaikum al’ummar Musulmi ma’abota duniyar yanar gizo, akwai wata babbar fitina da ta tunkaro mu ana lalata tarbiyya musamman na iyaye mata masu aure, zawarawa da ‘yan mata.

Wannan fitinar ta kunno kai ne a dalilin wata fitsararriyar yarinya shaidaniya mai suna Muneerat Abdussalam ‘yar asalin jihar Adamawa, tana amfani da kafar YouTube, Instagram, facebook da WhatsApp wajen koyar da nau’ukan lalata da kuma tallata kayan iskanci da zinace zinace a wadannan kafofi na sadarwa.

Nayi bincike mai zurfi a kanta, ina da dukkan bayanan sirri a kanta, tana da abokan hulda manyan mutane ‘yan siyasa a Kasarnan, babu inda bata zuwa, ita da kanta take neman manyan mutane don suyi lalata da ita.

A duniyar yanar gizo Muneerat tayi nisa sosai wajen halakar da jama’a da koyar da iskanci musamman wa iyaye mata, tana fitar da bayanai wadanda suka shafi aure da bai kamata a yayata ba, sannan tana koyawa mutane yadda zasu fitar da sha’awa daga jikinsu, da abubuwa iri iri na iskanci, yanzu iskancin nata ya kai har tana siyasar wa mata al’aurar maza na roba domin su dinga biyawa kansu bukata na sha’awar jima’i.

Wannan lalatacciyar babu amfanin kafofinta na sadarwa a cikin al’umma, ina kira ga duk wani kwararre a abinda ya shafi kutse (hacker) ya bada gudunmawa wajen lalata shafinta na YouTube da Instagram, wannan aikin jihadi ne wanda yake kusan wajibi ga duk wani Musulmi da ya kware a harkar yanar gizo da kutse, Allah da ManzonSa sun umarcemu da mu kawar da barna matukar baifi karfin mu ba.

Wannan matar Wallahi ba karamin barazana bace ga al’ummar musulmi.

Muna rokon Allah Ya bamu nasara a kan kafofinta na yanar gizo Amin.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button