Addini
Amfani Da Kwarbi kwaikwayo ne da Kafirai – Dr Kabiru Asgar
Dr. Kabiru Asgar, ya ce asalin carbi kwaikwayo ne daga kafirai ‘yan kabilar Katolika, babu shi kwata-kwata a Musulunci.
Malamin ya ce ita kanta kalmar sunan carbin bata da asali, saboda bayan zuwan Musulunci da shekara dari hudu ma babu sunan carbi.
Malamin ya ce wani abu da yake faruwa shine, sai dan’uwanka yaje Saudiyya wai yarasa abin da zai kawo maka sai carbi saboda yana ganin kai Ustazu ne.
Ga dai Malam da bakinsa.
Nache ba shi kuma lasifika da kuma takarda
da musabaka da lantarki da agogon da yake nuna lokachin sallah da kuma wasu abubuwa da ake anfani dasu a masallachi ko kuma a jiki kuma ayi sallah dasu su kuma menene makomarsu