Addini
Bidiyo : Daga Karshe Sheikh Kabiru Haruna Yayi Magana akan Zanga Zanga Da Matsalar Arewa
Daga Karshe Sheikh Kabiru Haruna Yayi Magana akan Zanga Zanga Da Matsalar Arewa
Kamar yadda kowa yake ganin malami sosai sunyi magana akan wannan zanga zanga da ake tayi a Nigeria da ttabarbarewar rashin tsaro a arewacin najeriya duk a cikin wannan bidiyo yayi jawabin da kuma matasa masu zanga zanga su san amfani da rashin amfanin zanga zanga.
Wanda duk musulmi anaso yayi abu akan koyar addininsa yadda ya dace.
Ga bidiyon nan kasa.
https://youtu.be/3o4gJHfpbdc