Hausa Musics
[MUSIC] Nura M Inuwa – Duhu babu yanzu sai Haske
Advertisment
Nura m inuwa yayi wannan wakar ne ga kungiyar Africans private universities association wanda take hannun prof Gwarzo.
Nura M Inuwa dalilin da yasa ya rerawa kungiyar jami’oin nahiyar afrika ta masu zaman kansu ita ce domin irin cigaba da gudumuwa ga al’umma.
Zaku iya amfanin da alamar download mp3 sa ke kasa domin saukar da wakar a wayoyinku.
Nice