Hausa Musics
ALBUM: Khairat Abdullahi – Da Raina Ep
Albishirinku Ma’abota ziyarar wannan shafin mai albarka a yau munzo muku da sababbin wakokin kudin album din fasihiyar mawakiya.
Khairat Abdullahi mawaki ce wanda tana da zakin murya da tatausar murya wajen iya rera wakoki inda ta fitar da sabon kudin album mai suna “Da Raina”.
Da Raina Album ne wanda ya samu wakoki biyar kacal amma akwai lazafi na soyayya sosai a cikinsa.
Track List.
2 khairat Abdullahi – Lafazina
4 Khairat Abdullahi – Da Raina I love you
5 khairat Abdullahi – Saurayina
Zaku iya sauraron waannan wakokin kai tsaye daga account dinta na Audiomack.