Hausa Musics
[MUSIC] Garzali Miko – kaunar Ki Nake
Advertisment
![[MUSIC] Garzali Miko - kaunar Ki Nake](https://i0.wp.com/hausaloaded.com/wp-content/uploads/2022/07/garzalimiko-20220727-0001.jpg?resize=780%2C517&ssl=1)
![[MUSIC] Garzali Miko - kaunar Ki Nake](https://i0.wp.com/hausaloaded.com/wp-content/uploads/2022/07/garzalimiko-20220727-0001.jpg?resize=780%2C517&ssl=1)
Ina ma’abota sauraren wakokin Garzali Miko a yau munzo muku da sabuwa wakarsa mai suna ‘Kaunar ki nake’
Garzali Miko yayi kokari sosai wajen yin wakar Ke Daya ce ko waye yayi masa tarko zakuji a wakarsa
Garzali miko mawaki ne wanda tabbas ya iya wakokin gala sosai.
Sai kuyi amfani da alamar download mp3 da ke kasa domin saukar da wakar.
Advertisment