Hausa Musics
[MUSIC] Hamisu Breaker – So {Love}
Hamisu breaker mutum ne da ya kware wajen wakokin so da kauna a kasar hausa wanda duk mai sauraren wakokinsa yasan da wakar Jarumar mata.
To ita wannan wakar So akwai bayyanai sosai a cikinta wanda sai kayi download ka saurara zaka fahimci zance na.