Ladin cima uwa ce baidace kuna karyata ta ba – Misbahu M Ahmad
Misbahu m ahmad ya fara da sallama irin da addinin musulunci inda yake cewa
“Yan uwa ina son in dan ja hankali ko in bada shawara a bisa nasiha yan jarida sun buga balarin ladin cima wanda uwa ce kaka ce a cikin wannan masana’antar tayi bayyani akan wasu abubuwa da take gani ko tasani ko a’a abun nan ya fito daga bakin dan jarida domin yayi amfani da hikimarsa wajen yada labarin da yake so.
“To amma naga wasu sun kauce hanyar ko sun dauki layin tona mata asiri wannan yace ya bata kaza wannan yace ya bata kaza to ladin cima ae uwa ce kaka ce a wannan masana’antar bai kamata ba wanda kasan wani naka ko tsohonka ko kakanka bazai fito yayi magana ba ka fito ka karyata shi.
“To karkayiwa kakan wani to yakamata koda fada tayi ana ganin abun ba haka yake ba ko ba dai dai bane to mu ‘ya’yane mabiya muyi hakuri muyi mata shuru yafi banda dalilin mutane ne zasu fara hawa kan kafafensu na sada zumunta ba suna na taba dubu kaza ae ko nawa kaba ladin cima baka biyata ba.
Ga cikakken bayyanin nan.