Kannywood

Daga Yau Na Daina Fim Kuma Na Bar Kannywood ~ Maryma Ab Yola Tsohuwar Matar Adam A zango

Advertisment

A yau 1/1/9/2020 shafi n Hausaloaded ya samu sanarwa jaruma maryam ab yola wanda ta wallafa da hausa da turanci wanda a gaskiya muna kyautata zaton aure zatayi.

Muna mata fatan alkhairi Allah yasa aure ne zatayi kuma Allah ya bada zama lafiya wannan duk tunani da hangen nesa na shafin Hausaloaded amma komai ake ciki in sha Allah zamu kawo muku cikakken bayyani.

Ga jawabin jarumar kamar haka:-

Advertisment

Assalamu alaikum ni Maryam Ab Yola ina mai sanar da ku cewa daga yau 1/9/2020 na daina yin Fim  kuma na bar Kannywood,kuma ina matukar godiya da kaunan da min.Allah  Yasa mu Adace “

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button