Kannywood
Jarumi shu’aibu Lawal kumurci ya sake yin Aure bayan shekara 18 da rasuwar matarsa
Advertisment
Wacce Ta Rasu Ta Sanadiyyar Hadarin Mota Wajen Kaita Gidan Aurenta. Muna Fatan Ubangiji Allah Yasanya Alkairi Ya Kuma Bada Zaman Lfy. Amin
A wani rahoton fitaccen marubuci Ahmed umar gandujiyya cewa yakeyi.
” Ango Sha’aibu Lawan (Kumurci) Yayi sabo Aure tun Bayan Shekaru 18 da Rasuwar Matar sa Balaraba
Amma wasu Rahotannin sunyi nuni da ya taba Yin Aure Bayan Rasuwar Marigayiya Balaraba Ya Auri Maryam Umar Itama ta Rasu
Allah Yasanya Alheri”