Kannywood
Sautin Murya : Yakubu Muhammad Yayi Raddi Mai Zafi Kan Fitowarsa Fim Din “Fatal Arrogance” Akan ‘Yan Shi’a
Advertisment
Yakubu Mohammed ya shaida wa BBC cewa yana da-na-sanin fitowa a fim din “Fatal Arrogance” kan ‘yan Shi’a.
A cikin sautin murya na jaruma yakubu Muhammad yayi da sanin cewa yayi da na sanin cewa yana daya daga cikin jaruman da na taka leda a cikinsa wanda zai ga sautin murya nan sai ku saurara.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com