Kannywood

Hotuna: Ali Artwork Da Amaryarsa suna Godiya da ban gajiya ga masoya da yan uwa

A jiya ne assabar anka daura auren Aliyu Muhammad idris Wanda ankanfi ali Artwork madagwal wanda masoya da yan uwa sunka taru wajen daurin auren an fara lafiya an kare lafiya shine fitaccen mai barkwacin madagwal yake mika sakon godiya yan uwa da abokan arziki a shafinsa na sada zumunta inda ya wallafa tare da hoton matarsa.Hotuna: Ali Artwork Da Amaryarsa suna Godiya da ban gajiya ga masoya da yan uwa

ALHAMDULLILAH
ALHAMDULLILAH
ALHAMDULLILAH

MUNA GODIYA GA ALLAH SUBHANAHU WATA’ALAH DA YA NUNA MANA WANNAN RANA MAI ALBARKA WADDA AKA DAURA AURENMU NI DA MASOYIYATA HAUWA’U MUNA ROKON ALLAH YA SAMANA ALBARKA A CIKIN WANNAN AURE ALLAH YA BAMU ZURI’A TA GARI MAI ALBARKA DARAJA ANNABI MUHAMMADU S.A.W

A KARSHE MUNA MIKA SAKON BANGAJIYA DA GODIYA GA ‘YAN UWA, MASOYA DA ABOKAN ARZIKI WADANDA SUKA SAMU DAMAR HALARTAR AURENMU DAMA WANDA SUKA YI MANA ADDU’AR FATAN ALKHAIRI ALLAH YA SAKA MUSU DA ALKHAIRI. NAGODE! NAGODE!! NAGODE!!!”

Wannan kuma sune hotunan jarumi mai barkwacin madagwal da matarsa a bisa jirgi wajen yawon soyayya.Hotuna: Ali Artwork Da Amaryarsa suna Godiya da ban gajiya ga masoya da yan uwa Hotuna: Ali Artwork Da Amaryarsa suna Godiya da ban gajiya ga masoya da yan uwaMr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

2 Comments

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button