Kannywood
Bidiyo : Soyaya Gamon Jini ! Tsoho mai son Hadiza Gabon,GabonTayi Masa Hadarin Nairori
Advertisment
Tsoho yaji naira a hannun sa yanzu ya janye soyayyar shi ya koma uba a wurin @adizatou shegiya naira
Hadiza Gabon tabawa tsohon da yace yana sonta kyautar 200k tace ya jira ranar biki
Ga bidiyon nan kasa ku kalla.
View this post on Instagram




