Kannywood
Masha Allah : Hafsat Idris Tayi Aure Asirince
Jaruma masana’antar kannywood Hafsat Idris wanda anka fi sani da Hafsat Idris barauniya tayi aure asirirce Wanda babu zato babu ba matsani.
Majiyarmu Hausaloaded ta samu wannan labari ne daga fitaccen mai bada umurni Falalu dorayi da ya wallafa a shafinsa na sada zumunta.
“Masha Allah, Daughter.
@official_hafsaidris20
Congratulations on your wedding!
May Allah bless you, and shower His blessings upon you, and join you together in goodness.”
View this post on Instagram
Masha Allah diyata Hafsat Idris ina tayaki murna aurenki!
Allah yayi miki Albarka ,ya tabbar da albarka gareki da gabanki,Allah ya albarkaci zamanku ya baku alkhairin da ke cikinsa.
One Comment