Hausa Musics

[VIDEO] Hamisu Breaker – Dan Dako Official Video

Hamisu breaker mawakin da yayi fice wajen rera wakokin soyayya a yau yazo da sabon salo na wata sabuwa waka mai suna Dan Dako.
Hamisu breakar ya haskaka aisha najamu jarumar izzar so a matsayin wadda yayiwa dako.
Yayinda Ali nuhu kuma shine mahaifin yarinyar wanda inda bidiyon yayi kyau sosai…
Ga bidiyon wakar nan ku kalla kai tsaye daga channel dinsa.

Ga masu bukatar Audio/mp3 na wakar kuma sai kuyi amfani da wannan link
DOWNLOAD HEREMr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button