Labarai

Sautin Murya : Hanifa Kadai Allah Ya bamu – Cewar Mahaifinta

Mahaifin Hanifa Malam Abubakar ya shedawa bbchausa cewa sun shiga cikin kuncin rayuwa sosai inda ya nuna baya iya cin abinci baya iya barci.
Malam Abubakar ya shedawa manema labarai cewa mahaifiyarta a kullum tana zuwa shan magani asibit.
Malam Abubakar yayi maganganu sosai a cikin wannan zantawar da yayi da Bbchausa ga shi nan ku saurara kuji.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

3 Comments

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DOMIN SAMUN GARABASA