Labarai
Yadda zaka Hada Layinka Na Airtel Da Katin Zama Dan Kasa NIN
Advertisment
Assalamu Alaikum Warahmatullah.
Kamfanin Sadarwa na AIRTEL Suma sun bayar da Lamban da zaka Danna Domin hada Layinka na Airtel da National I.D Card naka, ba tare da kaje Office nasu ba, Ga Lambar kamar Haka:
?. *121*1#
Idan Ka danna Lambobin Sai ka Danna kira, zakaga Sun Rubutu maka ” Press 1 to enter your Government Approved NIN Number, (Ma’ana Ka danna 1 Domin Shigar da Lamban ka na Shaidan Dan Kasa).
Sai ka danna 1, zakaga wajen da zaka Shigar da Lambobin ka, da zaran ka Gama zasu Turu maka da Saƙo a Message Naka.
Allah ya Tuna Asirin maciya Amanar ƙasan nan, ya Kawu mana Zaman Lafiya mai ɗaurewa
[email protected]
[email protected]