Labarai

Innalillahi wa’inna illahiraju’un ! Bayan kama Aminin bello turji Mal. murtala sokoto ya tona asiri

Jama’a ku saurari bayani daga bakin Sheikh Murtala Bello Sokoto
Malamin yace Musa Kamarawa bai fadi komai ba a hannun ‘yan sanda, tunda bai fadi mutanen da suke bashi kudi ya sayi dosa cikin tirela guda ya kaiwa su Bello Turji a cikin jeji ba
Datti Assalafy ya kara da cewa hakika Gwamnatin Sokoto akwai babban abin zargi a kanta game da wannan ta’addanci dake faruwa a jihar
Ya kamata masu iko da tsaron tarayyar Nigeria karkashin jagorancin Maigirma shugaban Kasa Muhammadu Buhari suji wannan sakon sannan a dauki matakin gaggawa da ya dace
Yaa Allah Ka wargaza shirin maciya amana
Yaa Allah Ka kare Sheikh Murtala
Ga bidiyon nan kasa ku saurara.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button