Hausa Musics

[MUSIC] Nura M Inuwa ~ Ni da Ku [Ni Da Ku Album 2021]

Shahararren mawakin nan nura m inuwa da ya cika alkawalinsa na fita da sababbin wakokinsa Wanda Wannan wakar “Ni da ku” na daya daga cikin album dinsa mai suna “Ni da ku”.
Wakar ni da ku tayi dadi sosai wanda itama ba’a magana wanda sai dai kun saurara kuji.
Sai kuyi amfani da Download mp3 domin saukar da wannan waka a wayoyinku na salula ko makamancin haka domin saurare.
DOWNLOAD MP3

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button