Hausa Musics
[MUSIC] Nazifi Asnanic – Zinariya
Advertisment
Fitattacen mawaki nan nazifi Asnanic ya sake zo muku da sabuwa wakarsa mai suna ‘zinariya’.
Wakar zinariya waka ce da ta samu aiki sosai duba da mawakin ya dade bai fitar da waka ba shiyasa sai da tashi aiki iya aiki.
Nazifi Asnanic mawaki ne da bai son dogon bayyani amma zamu bari muji daga gareku kan wannan waka.