Hausa Musics
[Video] Nura M Inuwa – Sai Gwarzo
Advertisment
Nura M Inuwa mawaki kuma mawaki Ga prof Adamu abubakar Gwarzo Wanda yayi fice sosai a Africa wajen taimako.
Gwarzo mutum ne da yayi fice wajen taimako makaratu da kuma kungiyoyi sosai inda a cikin wannan waka ya kawo abubuwanda kadan daga ciki yayi.