Hausa Musics

MUSIC : Ahmad Shanawa – Talauchi (official Audio)

Advertisment

A yau munzo muku da sabuwa wakar ahamd shanawa baban chakwai mai suna “Talauchi” wanda duk bahaushe yasan wannan kalma kai bari inyi ta mahauchi duk mutum yasan ta a yarensa.
Ga kadan daga baitocin wakar:-
✓ Talauchi babban ciwo ne Allah karaba mu da shi Bala’i ne.
✓ Talauchi mai sa sata.
✓ Talauchi mai sa diya ta bar gidansu.
✓ Allah kasa Talauchi yayi hagu muyi dama.
✓ Zaman banza ke samu cikin haɗari.
✓ Talauchi ke sa yarinya ta ɗauki nauyi na iyayenta.
✓ Yaki da Talauchi shine mafita.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment






Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button