Hausa Musics

MUSIC: Salim Smart  – An bani ke

Advertisment

Salim Smart ya saki sabuwar wakarshi mai suna “An bani ke”.

Salim smart hazikin matashin mawaki ne wanda shima yanzu yaron yana tashi sosai.

Salim Smart  - An bani ke

Shine mawakin da yayi wakar rayuwa kaddara ce ta shirin labarina mai dogon zamani wanda zakuyi mamaki sosai.

Zaku iya amfani da alamar Download mp3 da ke kasa domin saukar da wakar.

 

Related Articles

DOWNLOAD MP3

Advertisment






Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Check Also
Close
Back to top button