Hausa Musics

[VIDEO] Musty Bauchi – So Makaho Ne

A yau munzo muku da sabuwar waka matashi mai tashe mai suna “Musty Bauchi” wanda shima yayi fice wajen wakar soyayya.
Yayi videon wakar so makaho ne wanda itama ta samu aiki sosai domin nishaɗantar da masoyansa.
Musty Bauchi yayi kokari sosai wajen kalamai a cikin wannan wakar amma gata nan ku kalla daga tasha mai albarka 1arewa tv.
https://youtu.be/sEw2SnDwpnY

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button