Hausa Series Fim

Labarina Season 4 Episode 9 ORG – Saira Movies Tv

Wannan shine shirin labarina zango na hudu wanda da turanci ake kira season 4 kashi na 9 na kiransa da turanci episode 9.
Labarina shirine da ya samu jagorantar manya manyan jaruman masana’antar kannywood wanda hada da Nuhu abdullahi, nafisa abdullahi, maryam wazeery, teema yola,sarkin waka Rabiu Rikadawa, Abdallah amdaz da dai sauran.
Wanda ya samu shahararun masu bada labari da tsarawa da rubutawa da umurni a cikinsa.
Yan kallo yabawa wannan shiri mai dogon zango irin yadda ake buga chakwakiya tsakin su presido da Mahmoud da lukman wanda abun yana daukar yan kallo. .
Ga bidiyon nan daga cikin tashar Yourtube mai suna saira movies.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button