Kannywood

Mawaki Abdul D One Zai Angwan ce

Advertisment

Mawakin nan na Masana’antar kannywood Abdulkadir Tajudeen wanda anka fi sani da Abdul d one zai angwan ce tare da Amaryasa mai suna  Ummu salma sulaiman (Salma Fresh)

An fitar da katin gayyatar daurin auren mawakin a ranar 12 /12)2021 idan Allah ya nuna mana cikin wannan wata cikin wannan shekara.

A madadin CEO hausaloaded da mabiyasa suna yiwa wannan mawaki fatan alkhairi Allah ya nuna mana rana amen.

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button